Tuesday, 12 June 2018

Shugaba Buhari ya maimaita kayan da ya saka a shekarar 2015 zuwa kasar Morocco

Wannan hoton lokacin da shugaba Buhari ya kama mulki ne sanye da wannan kayan a ahekarar 2015, wanda ake tunanin ya sake maimitasu a ziyarar daya kai kasar Morocco, mutane da dama musamman a dandalin sada zumunta sun yabi shugaban bisa wannan saukin kai da rashin numa fariya.
No comments:

Post a Comment