Tuesday, 12 June 2018

Shugaba Buhari ya nemi afuwar iyalan MKO Abiola

A madadin gwamnatin tarayya, Shugaba Muhammad ya nemi afuwar iyalan Marigayi M.K.O Abiola bisa soke zaben Shugaban kasa na ranar 12 ga watan Yuni, 1993 wanda ya lashe amma kuma gwamnatin soja na Janar Ibarahim Badamasi Babangida ta soke zaben.


No comments:

Post a Comment