Sunday, 10 June 2018

Shugaba Buhari ya sauka a Morocco

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya isa kasar,Morocco inda zaiyi ziyarar aiki ta kwanaki biyu, sarki Muhammad VI ya yiwa shugaba Buharin tarba ta karamci, muna fatan Allah yasa ya gama ziyarar tashi lafiya ya kuma dawo lafiya.No comments:

Post a Comment