Wednesday, 13 June 2018

Shugaba Buhari yayi buda baki da wakilan kasashen waje dake aikin jakadanci a Najeriya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi shan ruwa tare da wakilan kasashen Duniya daban-daban dake aikin jakadanci a Najeriya, jiya talata a fadarshi dake babban birnin tarayya, Abuja.


Muna fatan Allah ya karba Ibada.No comments:

Post a Comment