Tuesday, 12 June 2018

Super Egles sun isa kasar Rasha

Tawagar 'yan kwallon Najeriya, Super Eagles da masu horas dasu sun isa kasar Rasha a daren jiya Litinin, 'yan kwallon sun tashi daga kasar Austria ne inda suka isa Rasha dan buga gasar cin kofin Duniya ta bana.


Idan Allah ya kaimu ranar Asabar Najeriya zata buga wasanta na farko a gasar da kasar Croatia, muna fatan Allah ya basu sa'a.

No comments:

Post a Comment