Saturday, 9 June 2018

Tabbas dole Adam A. Zango yace yaga daren lailatul Qdari: Kalleshi rike da damman kudi

Lallai ta bayyana a fili cewa turaron fina-finan Hausa, Adam A. Zango yana cikin farin ciki da annashuwa saboda wani cigaba da ya samu, shi yasa ma ya ce yaga Lailatul Qadri, domin kuwa idan ka duba kasa zaka ga Adamun tare da damman kudi.


Wannan bidiyon na kasa ya bayyana Adamun yana nuna wasu damman kudi cikin farin ciki, muna tayashi murna.

No comments:

Post a Comment