Wata baiwar Allah tace, idan ana kirga wadanda suka zo Duniyarnan da kafar dama to tabbas tana cikinsu, dalilinta kuwa shine, a lokacin da take 'yar shekaru ashirin da biyu a Duniya, ta kammala karatunta na jami'a sannan kuma tana da 'ya'ya biyu.
Tace dole ta godewa Allah ya rahamar da ya mata.
No comments:
Post a Comment