Saturday, 30 June 2018

Uruguay sun fitar da Portugal daga gasar cin kofin Duniya

A ci gaba da buga gasar cin kofin Duniya da ake yi a kasar Rasha, kasar Uruguay ta fitar da kasar Portugal daga gasar bayan kammala wasan nasu Uruguay na cin Portugal din 2-1, Edinson Cavani ne ya ciwa Uruguay kwallayen biyu yayinda Pepe ya ciwa Portugal kwallo daya.


Yanzu dai potugal zasu koma gida yayinda Uruguay zasu kai ga wasan na kusa dana kusa dana karshe.

No comments:

Post a Comment