Sunday, 10 June 2018

Wannan hoton na Musbahu Anfara ya kayatar

Wannan wani kayataccen hoton mawaki kuma jarumin fina-finan Hausa, Musbahu Anfara kenan tare da wata abokiyar aikinshi, hoton ya kayatar muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment