Thursday, 14 June 2018

'YAN SHI'A SUN YI SALLAR I'DI YAU A ZARIA.

Wasu 'yan shi'a Al'majiran Sheikh Ibrahim Zakzaky sun yi sallar Idin su yau a Zaria kuma sun cigaba da bukukuwan murnar sallar a wurare daban-daban na kasar nan.
No comments:

Post a Comment