Sunday, 24 June 2018

Za Mu Tsaya Da Masu Zagina A Gaban Allah >>Shugaba Buhari

A ci gaba da tattaunawar da sashen Hausa na gidan rediyon BBC Hausa yayi da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa, sai sun tsaya da masu zaginsa a gaban Allah. 


"Duk wanda ya san gwamnati ya san ya ake tafiyar da gwamnati, sannan ya zage ni (akan yadda nake tafiyar da gwamnati) sai mun tsaya da shi a gaban Allah. Amma idan ba ka san ya gwamnati ta ke ba, baka san ya ake tafiyar da gwamnati ba, to na yafe maka".

(c)SARAUNIYA

No comments:

Post a Comment