Wednesday, 13 June 2018

Zahara Buhari ta tafi kasar Sifaniya zata haihu acan

Wani rahoto na cewa diyar shugaban kasa, Zahara Buhari na can kasar Sifaniya inda ake saran acanne zata haihu, NGtrends ya ruwaito cewa Zaharar ta shafe kwanki a kasar ta Sifaniya inda take zaune a wani gidan mahaifin mijinta.


Nan bada jimawaba ake saran zaharar zata haihu, muna fatan Allah ya sauke ta lafiya.

No comments:

Post a Comment