Saturday, 30 June 2018

Zan dauki lokaci me tsawo kamin in manta da bacin ran fitar damu daga gasar cin kofin Duniya>>Mesut Ozil

Duk da cewa kasar Jamus itace tazo da kofin Duniya a gasar cin kofin Duniyar da ake bugawa a kasar Rasha, an fitar da ita tun daga wasannin rukuni da akayi, tauraron wasan kasar, Mesut Ozil ya bayyana cewa sun shigo gasar ba shiri.Ya kara da cewa fitar damu da akayi daga gasar cin kofin Duniya abin akwai takaici sosai, zan dauki lokaci me tsawo kamin in manta, da wannan bacin ran.

No comments:

Post a Comment