Friday, 27 July 2018

Adam A. Zango ya bayyana sunayen mutanen da zai kama da ace shi dan sandane

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton nashi da yake sanye da kayan jami'an tsaro na 'yansanda.Ya bayyana(cikin barkwanci) cewa Ina ma ni dan sanda ne. Wallahi da saina kulle Amart da Rarara da Afakallah.

1 comment:

  1. Thanks for sharing such wonderful information with us.

    ReplyDelete