Sunday, 1 July 2018

A'isha Tsamiya na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Tsamiya na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment