Sunday, 8 July 2018

Ala, Hadiza Gabon tare da Hakim baba Ahmad a gurin taro Malam Yahaya Makaho

Tauraron mawakin Hausa, Aminu Alan Waka tare da Dan siyasar nan na jihar Kaduna, Hakim Baba Ahmad da Hadiza Gabon a gurin taron da Gidauniyar Malam Yahaya Makaho ta shirya.Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment