Tuesday, 3 July 2018

Ali Nuhu a gurin auren Ramadan Booth: Ya mishi fatan Alheri

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, sarki kenan a gurin shagalin bikin abokin aikinshi, Ramadan Booth yana jawabi, Alin yawa Ango da Amaryarshi fatan rayuwar aure me Albarka.

No comments:

Post a Comment