Saturday, 7 July 2018

Aminu Ala tare da Hakeem Baba Ahmad

Tauraron mawakin Hausa, Aminu Alan waka kenan lokacin da ya kaiwa dan siyasar nan na jihar Kaduna kuma shugaban ma'aikata na kakakin majalisar dattijai, Hakeem Baba Ahmad,muna musi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment