Sunday, 8 July 2018

An bude gurin yin jajayen hulunan kwankwasiyya

A yayin da rahotanni ke bayyana cewa mabiya kwankwasiyya sun fara kona jajayen hulunansu dalilin shirin barin jam'iyyar APC zuwa PDP da rahotanni suka bayyana cewa jagoran ta, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso nayi.


An samu wasu magoya bayan jam'iyyar sun bayyana cewa su gasu nan ma sun bude gurin yin hular ba dare ba rana.

Jaridar Sarauniya da rariya sun ruwaito wannan labari.

No comments:

Post a Comment