Sunday, 8 July 2018

An kusa daina amfani da dalar Amurka a cinikayyar Duniya saboda bashi da yawa Amurkar yawa

Kwararru a fannin tattalin arziki sun tabbatar da cewa lokaci kalilan ne ya yi wa Dalar Amurka saura gabanin a daina amfani da ita kwata-kwata a cinikaiyar duniya. 


Wannan lamarin dai ya samo asali ne daga sabbin tsare-tsaren kasashen ketare da kuma bashin fitar hankali da Amurka ta dauka,wadanda ke gaf da raba duniya ga baki dayanta da Dala a matsayin kudin hada-hadar kasuwanci,kuma babu abinda zai iya dakatar afkuwar hakan,inji su.

Abinda yasa kwararrun suka ce nan da shekaru 10 tsarin kudin duniya zai matukar sauyawa.
trthausa.

No comments:

Post a Comment