Monday, 2 July 2018

An Soma Samar Da Tashar Jirgin Ruwa A Yankin Arewa

Tuni ma'aikata sun fara aikin janyo Ruwan teku zuwa jihar Neja domin samarwa da Arewa babbar tashar Jiragen Ruwa. Wannan aiki na tafiya ne bisa umurnin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, kuma idan an kammala aikin sama da mutane miliyon biyu za su sami guraben aiki a wajen.
Manyan kaya daga sassa daban-daban na duniya za su ke shigowa Arewacin Nijeriya cikin sauki kamar yadda suke shigowa Kotono dake jamhuriyar Benin ko jihar Lagos.
rariya.

No comments:

Post a Comment