Sunday, 1 July 2018

Andres Iniesta ya ajiye bugawa kasarshi kwallo

Bayan fitar da Kasar Andulus daga gasar cin kofin Duniya da kasar Rasha tayi, Tauraron dan kwallon kafar kasar, Andres Iniesta ya bayyana cewa ya ajiye bugawa kasarshi kwallo daga yanzu.Shafin Mirror na UK ya ruwaito cewa Iniesta ya bayyanawa 'yan jarida hakane a tattaunawar bayan wasa da yayi dadu.

No comments:

Post a Comment