Sunday, 8 July 2018

BAFARAWA YA ZIYARCI BABANGIDA

Tsohon Gwamnan jihar Sokoto, kuma dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar adawa ta PDP  Attahiru Dalhatu Bafarawa ya ziyarci tsohon Shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida a gidansa na Minna babban birnin jihar Nijar.

rariya.

No comments:

Post a Comment