Monday, 9 July 2018

Cikin 'ya'ya mata da maza wanne kukafi so?: Nazir Ahmad Sarkin Waka 'ya'yanshi na taje mishi kai

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin waka kenan a wannan gajeren hoton bidiyon  inda 'ya'yanshi mata ke taje mai gashi, ya tambayi cewa, wai wanne mutane suka fi so tsakanin 'ya'ya mata da maza?.

No comments:

Post a Comment