Saturday, 7 July 2018

Croatia ta fitar da Rasha daga gasar cin kofin Duniya

Kasar Croatia ta fitar da Rasha, me masaukin baki daga gasar cin kofin Duniya 2018 a yau bayan da sakamakon wasansu ya kare da 2-2, wanda ya kai ga bugun Fenareti inda a nanne Croatiar ta ci Rasha 4-3.


Wannan ne dai karo na biyu da Croatia ta kai wasan kusa da na karshe a tarihinta.

Wasansu na gaba su da kasar Ingilane.

No comments:

Post a Comment