Saturday, 7 July 2018

Dalibar data samu sakamako mafi kyau a makarantar Intercontinental dake Kano: An dauki nauyin karatunta zuwa jami'ar duk da take so

Wannan wata yarinyace me suna Fatima Nuhu Alfa data kammala makarantar sakandire ta Intercontinental dake Kano da sakamako bafi kyau tsakanin dalibai, ta samu kyautuka kala-kala saboda wannan bajinta da ta nuna sannan kuma an dauki nauyin karatunta zuwa ko wace jami'a take so a kasar Turkiyya.Muna tayata murna da fatan allah ya albarkaci karatunta ya kuma kara taimakonta .

No comments:

Post a Comment