Sunday, 1 July 2018

Daso na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado wadda akafi sani da Daso na murnar zagayowar ranar haihuwarta, wadannan kek ne da lemuka na musamman a wadannan hotunan da aka shirya mata dan murnar wannan rana.No comments:

Post a Comment