Monday, 9 July 2018

Dokin zuwan Cristiano Ronaldo Juventus yasa an fara sayar da rigar Ronaldo a Italiya

A yayin da ake kan maganar komawar tauraron dan kwallon kafa Cristiano Ronaldo kungiyar Juventus daga Real Madrid, tuni har 'yan kasar Italiya a birnin Turin sun fara buga lamba bakwai a rigar 'yan kwallon Juventus da sunan Ronaldon suna sayarwa.Kafofin watsa labarai na kasar Italiya sun ruwaito cewa dokin zuwan Ronaldon ya bayyana a fili ga masoya kwallo a kasar.

No comments:

Post a Comment