Hukumar kula da harkar kwallon kafa da Duniya FIFA, ta fitar da sunayen 'yan kwallo goma wanda daga cikine zata fitar da guda daya da zai zama gwarzon dan kwallo na wannan shekarar.
Wani abu daya dauki hankulan mutane akan wannan jadawalin sunaye shine babu sunan tauraron dan kwallon kafa Neymar a ciki ko kumama wani daga kasarshi ta Brazil.
Ga dai sunayen kamar haka:
Cristiano Ronaldo (33, Juventus, Portugal)
Kevin De Bruyne (27, Manchester City, Belgium)
Antoine Griezmann (27, Atletico Madrid, France)
Eden Hazard (27, Chelsea, Belgium)
Harry Kane (24, Tottenham, England)
Kylian Mbappe (19, Paris Saint-Germain, France)
Lionel Messi (31, Barcelona, Argentina)
Luka Modric (32, Real Madrid,Croatia)
Mohamed Salah (26, Liverpool, Egypt)
Raphael Varane (25, Real Madrid, France).
No comments:
Post a Comment