Monday, 2 July 2018

Gwamnatin Sokoto Tambuwal ya baiwa Dan Kwallon Nijeriya, Abdullahi Shehu Gida Da Kujerar Makka

Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ne ya bayyana bayar da kyautar, lokacin da ya karbi bakuncin 'yan wasan Super Eagles da suka halarci gasar cin kofin duniya a kasar rasha da suka kai masa ziyara a fadarsa.Gwamnan ya yi kira da matasa da su kasance masu hazaka kamar dan wasan Abdullahi Shehu, kana su kaucewa bangar siyasa.
Rariya.

No comments:

Post a Comment