Monday, 9 July 2018

Idan kaji irin matakan tsaron da aka dauka a zaben Ekiti sai ka kama baki

ZABEN GWAMNAN EKITI: A yayin da ake shirye shiryen zaben kujerar Gwamnan Ekiti a ranar Asabar mai zuwa, Shugaban 'Yan sanda na Kasa, Ibrahim Idiris ya tura 'yan sanda 30,000, karnuka na musamman, jiragen masu saukar Angulu guda biyu, kananan motocin yaki 10, motocin sintiri 250, sai mataimakinsa, da kwamishinonin 'yan sanda hudu don tabbatar da tsaro.A yayin da Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa ( FRSC) ta tura jami'anta har 500, motocin sintiri 24, motocin daukar marasa lafiya guda uku.
rariya.

No comments:

Post a Comment