Wednesday, 11 July 2018

Jam'iyyu 22 Sun Nesanta Kansu Da Kulla Kawance Da Jam'iyyar Adawa Ta PDP.

Da yammacin jiya Talata a birnin tarayya Abuja, shugabannin jam'iyyu 22 daga cikin jam'iyyu 31 da aka ce sun kulla kawance da jam'iyyar PDP  suka barranta kansu da kawancen da ta haifar da CUPP.


Masu iya magana dai na cewa, 'a yi dai mu gani idan tusa za ta hura wuta!
rariya.

No comments:

Post a Comment