Wednesday, 18 July 2018

KALLI HOTON OBAMA DA KAKARSA

Tsohon Shugaban Amurka, Barack Obama tare da kakarsa wadda ta haifi mahaifinsa, Sarah Obama a Kenya inda ya je kaddamar da wata cibiyar horaswa ta ‘yar uwarsa Auma Obama. 


Hoto daga Reuters
#VOAHausa

No comments:

Post a Comment