Monday, 2 July 2018

Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau da Nafisa Abdullahi a gurin bikin Ramadan Booth

Taurarin fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi da Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan nasu da suka dauka a gurin shagalin bikin abokin aikinsu, Ramadan Booth da ka yi ranar Asabar data gabata.Rahama ta saka wadannan hotunan nata a dandalinta na sada zumunta inda takewa ma'auratan fatan samun rayuwar aure me albarka.

No comments:

Post a Comment