Tuesday, 3 July 2018

Kalli kwalliya kala-kala da Hauwa Indimi tayi lokacin shagalin bikinta

A makon daya gabatane akayi auren diyar attajirin dan kasuwarnan na jihar Borno, Hauwa Indimi da Angonta, Muhammad 'Yar'adua, shagalin auren ya dauki hankulan mutane musamman a shadukan sada zumunta na yanar gizo.


Wadannan hotunan kala-kalar kayane da Amarya, Hauwa ta yi kwalliya dasu lokacin bikin nata: muna fatan Allah ya sanya Alheri ya kuma bayar da zaman lafiya da zuri'a ta gari.
No comments:

Post a Comment