Friday, 13 July 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wannan kayataccen hoton nata da ta saka a dandalinta na sada zumunta inda ta kewa masoyanta barka da Juma'a.
No comments:

Post a Comment