Monday, 2 July 2018

Kalli Ronaldo lokacin da yake ficewa daga kasar Rasha

Tauraron dan kwallon kafar kasar Portugal, Cristiano Ronaldo kenan a wadanna hotunan lokacin da yake barin kasar Rasha bayan fitar da kasarshi daga gasar cin kofin Duniya 2018, ya bayyanawa manema labarai cewa yanzu ba lokacin fadin ko zai ci gaba da bugawa kasarshi kwallo bane.Ronaldo da yake amsa tambayoyi bayan kammala wasansu da kasar Uruguay ya amsa tambayar cewa me zaice game da bugawa kasarshi kwallo?, yace, yanzu ba lokacin bayyana abinda zai faru nan gaba a sana'arshi ta kwallon kafa bace.

Abinda zaice shine kasarsu na da matasan 'yan wasa kuma yasann nan gaba zasu yi abin a zo a gani.

No comments:

Post a Comment