Sunday, 8 July 2018

Kalli Saraki da Gwamna Wike da Fayose a Rivers

Kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki kenan a jihar Rivers inda yaje kaddamar da wani aikin titi da gwamnatin jihar ta gina, gwamnan jihar, Nyesom Wike dana Ekiti, Ayodele Fayose suna halarce tare da Saraki.
No comments:

Post a Comment