Monday, 9 July 2018

Kalli wani rami a tsakiyar titi da yayi siffar taswirar Najeriya

Wannan hoton wani ramine a tsakiyar titi da aka dauka wanda yayi siffar taswirar Najeriya, hoton dai ya watsu sosai a shafukan sada zumunta da muhawara inda jama'a suka bayyana mabanbanta ra'ayoyi akai.


No comments:

Post a Comment