Monday, 9 July 2018

Kalli wani tsohon hoton attajiri Muhammad Indimi da matarshi tun suna matasa

Hamshakin attajirin dan kasuwar Maiduguri kenan, Muhammad Indimi da matarshin Samira Sharif a wannan tsohon hoton nasu da aka dauka shekaru da dama da suka gabata tun suna matasa.


Diyarsu, Adama ce ta saka hoton a dandalinta na sada zumunta da muhawara.

Wasu daga cikin masu sharhi sun rika bayyana cewa ko a da ma'auratan 'yan kwalisane, lura da irin shigarsu.

Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment