Tuesday, 10 July 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau tare da Usman

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan tare da abokin aikinta Usman lokacin daukar wani shirin fim da sukeyi, sun sha kyau.
No comments:

Post a Comment