Wednesday, 25 July 2018

Kalli wasu zafafan hotunan Zainab Indomie

Adam A. Zango na ci gaba da wallafa hotunan abokiyar aikinshi, Zainab Indomie a dandalinshi na sada zumunta inda a jiya yace yana taimaka matane saboda duk sauran wanda suka moreta sun yi watsi da ita, shine kadai ya rage mata a masana'antar.A nan ma wasu hotunan nata ne da Adamun ya wallafa.

No comments:

Post a Comment