Wednesday, 11 July 2018

Kalli yanda ake wasan hawan kaho a kasar Sifaniya

Duk shekara akwai gasar hawan kaho da akeyi a kasar Sifaniya, yankin Pamplona, jama'a daga sassa daban-daban na kasar harma daga kasashen waje, 'yan yawon bude ido na halartar wannan wasa dan kashe kwarkwatar idanuwansu.


Wannan wani bangarene na yanda ake gudanar da wannan wasa, masu wasa da shanun sukan bi layi layi da gudu da shanun suna wasa dasu, kamar yanda jardar Times da kamfanin dillancin labarai na AP suka ruwaito.

No comments:

Post a Comment