Monday, 2 July 2018

Kalli yanda Bukola Saraki ya nuna mamakin yanda Rasha ta fitar da Sifaniya daga gasar cin kofin Duniya

Wadannan hotunan kakakin majalisar dattijai, Bukola Sarakine yake nuna mamakinshi ga yanda kasar Rasha ta fitar da Sifaniya daga gasar cin kofin Duniya, wasan dai ya kare da sakamakon 1-1 wanda hakan yasa dole aka yi bugun fenareti dan a samu gwani.Bugun fenaret din ya kare Rasha na da ci 4 Sifaniya nada 3, wanda hakan ya kora su gida.

No comments:

Post a Comment