Friday, 13 July 2018

Kalli yanda kamfanin Facebook yawa Dr. Isa Ali Pantami maraba da zuwa Hedikwatarshi dake Amurka

Hoton Shahararren malamin addinin islama kuma shugaban hukumar habbaka fasahar samar da labarai ta Najeriya, Dr. Isa Ali Pantami kenan a wani babban talabijin din hedikwatar kamfanin Facebook dake Silicon Valley, kasar Amurka.


Kamfanin ya saka hotonne yana wa Dr. Pantami barka da zuwa a wata ziyara da ya kai kamfanin.

Muna wa malam fatan Alheri da kuma Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment