Monday, 2 July 2018

Kalli yanda Sergio Ramos ya fashe da kuka bayan fitar dasu daga gasar cin kofin Duniya

Bayan fitar da kasarshi ta Andulus daga gasar cin kofin Duniya da kasar Rasha tayi jiya, tauraron dan kwallon kafar kasar, Sergio Ramos ya durkusa kasa ya fashe da kuka dan takaicin wannan abu da ya samesu.


An nuna da dama daga 'yan kwallon na Andulus suna fita daga filin jiki a sanyaye bayan kammala wasan daya kare da bugun Fenaret.


No comments:

Post a Comment