Sunday, 1 July 2018

Kalli yanda shugaba Buhari da na Nijar dana Chadi ke raha a gurin taron kungiyar kasashen Afrika a Mauritania

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari da shugaban kasar Nijar, Mahammoud Issoufou da na Chadi, Idris Derby kenan suke raha a gurin taron kungiyar kasashen Afrika da akeyi a kasar Mauritania.

No comments:

Post a Comment