Monday, 2 July 2018

Kalli yanda shugaba Buhari ya hadu da Ngozi Okonjo-Iweala a Mauritania

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare da tsohuwar ministar kudi, Ngozi Okonjo-Iweala lokacin da suka hadu a gurin taron kungiyar kasashen Afrika a kasar Mauritania.
No comments:

Post a Comment