Sunday, 15 July 2018

Kalli yanda shugaban kasar Faransa yayi murnar daukar kofin Duniya da kasarshi tayi

Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron kenan a lokacin da ya tashi yake nuna murnarshi da daukar kofin Duniya da kasarshi tayi, ya tashi tsaye ya wurga hannu sama dan murna.


Shugaban Faransar, Emmanuel Macron da shugabar Croatia, Kolinda Grabar-Kitarovic dana Rasha,Vladmir Putin duk sun halarci filin wasan inda suka kalli kwallon tare da ta kare Faransa na lallasa Croatia d ci 4-2.No comments:

Post a Comment