Sunday, 8 July 2018

Kanun labaran mujallar fim ta wannan watan

Mujallar fim ta wannan watan ta fito da labarai kamar haka:

A Ina Mansurah Isah ke samun kudin da take rabawa?.

Dalilin da ya sa na dawo yin fim>>Inji Fati K. K

Dalilin sake shirin fim din Mujadala>>Inji Ali Nuhu.

Hauwa Maina ta samu jika.

Rikicin kudin noma: 'Yan fim sun kwana ciki.

An yaudare mu a AMMA Awards>>Inji Isa A. Isa.

Fati Asike ruwa biyu.

Bani nake zagin shugaba Buhari a Facebook ba>>Inji Fati Muhammad.

Rarara yaci kudin makamai?

Kamilu jigon Hausa ya kwanta dama.

No comments:

Post a Comment